Jump to content

Sahrawis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sahrawis
Larabawa da Beni Ḥassān (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida صحراويون
Yaren haihuwa Hassaniya Larabci, Ingantaccen larabci da Yaren Sifen
Addini Sufiyya
Mazhab Malikiyya
Wuri
Map
 30°26′27″N 9°40′54″E / 30.440742°N 9.681714°E / 30.440742; 9.681714

Sahrawis, ko Sahrawi (Larabci: صحراويون ṣaḥrāwīyūn), ƙabila ce ta asalin yankin yammacin hamadar Sahara, wanda ya haɗa da Sahara ta Yamma, Kudancin Maroko, yawancin Mauritania, da kuma tare daiyakar kudu maso yammacin Aljeriya. Su na gauraye ne Hassani Larabawa da Sanhaji Berber , da kuma Afirka ta Yamma { da sauran 'yan asalin ƙasar.[1]Sahrawis sun ƙunshi kabilu da yawa kuma galibinsu masu magana da yaren Hassaniya na Larabci.[2]

Ilimin Halin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Kalmar Larabci Saḥrāwī (صحراوي) a zahiri tana nufin "Mazaunin Hamada". Kalmar Sahrawi ta samo asali ne daga kalmar Saḥrā' (صحراء), ma'ana "Hamada". Ana kiran namiji Sahrawi, mace kuma ana kiranta Sahrawiya. A cikin wasu harsuna ana furta shi ta hanyoyi iri ɗaya ko mabanbanta:

Berber: Aseḥrawi ⴰⵙⴻⵃⵔⴰⵡⵉ ko Aneẓrofan  Turanci: Sahrawi ko Saharawi Mutanen Espanya: Saharaui (saharauita, saharuiya) Faransanci: Sahraoui Italiyanci: Saharaui, Sahraui,[3] Sabras ko Saharawi Fotigal: Saarauís[4]Jamusanci: Sahraui(s)

  1. atlasofhumanity.com. "Sahrawi People". Atlas Of Humanity. Retrieved 25 June 2023.
  2. Julio, Javi (21 November 2015). "Desert schools bloom in Sahrawi refugee camps – in pictures". the Guardian. Retrieved 4 June 2017
  3. "Ufficio delle pubblicazioni — Manuale interistituzionale di convenzioni redazionali — Allegato A5 — Elenco degli Stati, dei territori e delle monete". europa.eu.
  4. "Rajoy viaja para Rabat para manter boas relações com Marrocos | VEJA.com". Veja.abril.com.br. 17 January 2012. Retrieved 5 June 2017.