Jump to content

Sakan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
sakan
SI base unit (en) Fassara, unit of time (en) Fassara, UCUM base unit (en) Fassara da SI unit with special name (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na time interval (en) Fassara
Bangare na Dakika, centimeter–gram–second system of units (en) Fassara da MKS system of units (en) Fassara
Gajeren suna sek., sek. da sek.
Unit symbol (en) Fassara s, san., с, с, , , da ث
Auna yawan jiki tsawon lokaci, specific impulse by weight (en) Fassara, half-life (en) Fassara da reactor time constant (en) Fassara
Subdivision of this unit (en) Fassara decisecond (en) Fassara da tierce (en) Fassara

Sakan (alama: s) tushen nakúra ce na auna lokaci a cikin hanyoyin lissafi na kasa da kasa wato (SI) dan gane lokaci, a kimiyyance sakan daya yana dai da sakan daya bisa 1/86400 a cikin rana daya a lissafin sa'o'i 24, wannan lissafin an samu shi ta hanyar raba sa'o'i 24 zuwa gida biyu, sannan zuwa dakika 60 kuma daga karshe zuwa sakan 60 a kowane. Agogon bango da kuma agogo na hannu galibi suna da alamomin kyaftawa sittin ne akan fuskokinsu, suna wakiltar dakiku, da kuma sakan a lokaci daya. Hannun agogo na dijital da agogon hannu galibi suna da nakura mai kidaya. Sannan kuma har wa yau dai shi sakan ana amfani dashi dan wasu ma'auni kamar dan lissafin "saurin mita a bayan kowace sakan daya", da kuma sakan na biyu don gudun, mita a sakan daya na biyu don hanzartawa, kuma a sakan na biyu don mita .

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Bayanan kula[gyara sashe | gyara masomin]

Diddigin bayanai[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]