Saki ta Gabas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saki ta Gabas

Wuri
Map
 8°36′N 3°36′E / 8.6°N 3.6°E / 8.6; 3.6
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOyo
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,569 km²
Abincin mutanan saki ta gabbas

Saki ta Gabas Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Oyo wadda ke a shiyar Kudu maso Yamma a kasar Nijeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.