Jump to content

Salaam Gariba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salaam Gariba
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Janairu, 1969 (55 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 71 kg
Tsayi 172 cm

Salaam Gariba (an haife shi ranar 23 ga watan Janairu 1969 a Tamale ) ɗan wasan tseren Ghana ne mai ritaya wanda ya kware a tseren mita 100.[1]

Ya lashe lambar azurfa a gasar cin kofin Afrika ta shekarar 1989.[2] Ya kai wasan kusa da na karshe a Gasar Cin Kofin Duniya ta shekarar alif 1991 kuma a gudun ba da sanda a Gasar Cin Kofin Duniya ta shekarar alif 1987.[3] Ya kuma yi takara a Gasar Cin Kofin Duniya na shekarar alif 1993 da Gasar Olympics ta shekarar alif 1988.[4]

Mafi kyawun lokacinsa shine daƙiƙa 10.27, wanda aka samu a cikin watan Afrilu 1991 a Philadelphia. [5]

  1. World men's all-time best 100m (last updated 2001)
  2. Salaam Gariba at World Athletics World men's all-time best 100m (last updated 2001)
  3. Salaam Gariba at World Athletics
  4. World men's all-time best 100m (last updated 2001)
  5. World men's all-time best 100m (last updated 2001)