Salih Özcan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salih Özcan
Rayuwa
Haihuwa Köln, 11 ga Janairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Jamus
Turkiyya
Harshen uwa Turkanci
Karatu
Harsuna Turkanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  1. FC Köln (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 20
Nauyi 74 kg
Tsayi 180 cm

Salih Özcan (an haife shi 11 ga Janairu 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Bundesliga Borussia Dortmund. An haife shi a Jamus, yana buga wa tawagar ƙasar Turkiyya kasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]