Jump to content

Salih bin Abdullah al Humaid

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salih bin Abdullah al Humaid
Member of the Consultative Assembly of Saudi Arabia (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 10 Mayu 1947 (77 shekaru)
ƙasa Saudi Arebiya
Sana'a
Sana'a Q20412522 Fassara
Kyaututtuka
Mamba International Islamic Fiqh Academy (en) Fassara
Council of Senior Scholars (en) Fassara

Sāliḥ ibn `Abd Allāh Ibn Humayd (Larabci: صالح بن عبد الله ابن حميد‎, Saleh bin Abdullah bin Humaid; an haife shi shekara ta, alif ɗari tara da arba'in da tara (1949) [1] limamin Saudiyya ne kuma ɗan siyasa. A halin yanzu yana daya daga cikin limamai tara na babban masallacin Makkah. Ya kuma kasance memba na Majalisar Saudi Arabiya tun shekarar, 1993 kuma ya rike Kakakin Majlis al Shura daga watan Fabrairu shekarar, 2002 zuwa watan Fabrairu shekarar, 2009.

Salih Humaid memba ne a Majlis al Shura (Majalisar Tuntuba ta Saudiyya ) tun daga shekarar, 1993 kuma shugaban Majlis al Shura daga watan Fabrairun shekarar, 2002 zuwa watan Fabrairun shekarar, 2009. [2] A halin yanzu limamin masallacin Harami ne (Masallacin Harami na Makkah). Shi ma memba ne a Kwalejin Harshen Larabci da ke Makkah, [3] kuma Shugaban Makarantar Fiqhu ta Duniya da ke Jeddah.

Ya lashe lambar yabo akan Hidimatawa Musulunci a shekarar, 2016 daga lambar yabon da Sarki Faisal ya bayar. Daga cikin wasu lambobin yabon daban-daban.

Dan Abdullahi bn Humaid ne.

Samfuri:Imams of the Two Holy Mosques