Salman Khan, Janairu 2015Jarumi Aamir da Salman Khan
Salman Khan (lafazi) : [səlˈmaːn ˈxaːn] Abdul Rashid Salim Salman Khan, An haife shi ne a ranar 27 ga watan Disamba, shekara ta alif dari tara da sittin da biyar 1965), jarumin (Indiya) ne, furodusa, mai gabatar da fim ta talabijin, kuma mai son taimakon jama'a.salma Khan yana aiki a fina-finan harshen (Hindi), da shirye-shiryen talabijin.
An yanke wa Salman Khan hukuncin ɗaurin shekaru biyar a ranar 6 ga watan Mayu, na shekara ta 2015 daga fara shirin (T-Series) ,wanda ya rutsa da mutane 5, ya kuma kashe mutum ɗaya da motarsa.[1][2] A ranar 8 ga watan Mayu, na shekarar 2015, ba a ba da belin salman Khan ba.
An haifi Salman Khan a garin Indore, Madhya Pradesh, Indiya. Iyayensa tsofaffin mata ne na farko Sushila Charak (daga baya ta koma sunan Salma Khan) da kuma Salim Khan.[3][4]
↑Swarup, Shubhangi (January 29, 2011). "The Kingdom of Khan". OPEN (magazine). Retrieved 2014--16. Salim Khan, scriptwriter and father of Salman Khan, remembers the Afghan tribe his family historically belongs to. “It is Alakozai,” he says. “My family came to Indore 150 years ago, and worked as [part of the] cavalry in the time of the British.” Salman Khan is a fifth-generation Khan in India. While completing his MA in Indore, young Salim Khan was spotted by some producers who had come to attend a wedding in Tarachand Barjatya’s family. He then left for Bombay, where he acted in what he calls “indifferent roles” in 20-odd films before switching to scriptwriting. (In the long chain of filmi coincidences, it is Tarachand Barjatya’s grandson, Sooraj Barjatya, who gave Salim’s son Salman his first big hit.)Check date values in: |accessdate= (help)