Jump to content

Sam Garba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sam Garba
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 22 Disamba 1948
ƙasa Najeriya
Mutuwa Najeriya, 31 ga Yuli, 1978
Yanayin mutuwa  (traffic collision (en) Fassara)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mighty Jets F.C. (en) Fassara1963-1974
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1965-1973175
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 66 kg
Tsayi 175 cm

Sam Garba Okoye (an haife shi ranar 22 ga watan Disambar shekara ta 1947 - 31 Yuli 1978) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya buga wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya bayan ya fara buga wasa da Gabon a ranar 30 ga watan Agustan shekara ta 1965. Ya kuma wakilci Najeriya a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1968 a ƙasar Mexico.[1][2][3]

  1. Ismaila Lere (13 August 2011). "Remembering Late Garba Okoye: Nigeria's best all-round footballer and first schoolboy international". Daily Trust. Archived from the original on 23 September 2015. Retrieved 4 September 2015.
  2. Kunle Solaja (20 June 2011). "Sam Garba Okoye, first schoolboy sensation". SuperSports. Retrieved 4 September 2015.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Sam Garba Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 21 October 2018.