Jump to content

Samba Traoré

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Samba Traoré
Asali
Lokacin bugawa 1992
Asalin suna Samba Traoré
Asalin harshe Mooré
Ƙasar asali Afirka ta kudu da Faransa
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 85 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Idrissa Ouédraogo (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Afirka
External links

Samba Traoré (1993) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Burkinabé wanda aka yi shi a cikin harshen Mossi (Mòoré) wanda Idrissa Ouedraogo ya jagoranta kuma ya bada umarni. Ya shiga cikin bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Berlin na 43 inda ya ci kyautar Azurfa.[1]

Labarin fim

[gyara sashe | gyara masomin]

Wasu maza biyu suna riƙe da gidan mai da tsakar dare. An kashe ɗaya daga cikinsu. Dayan kuma Samba ya gudu da akwati cike da kuɗi. Ya koma ƙauyensu da sabuwar arzikinsa ya fara sabuwar rayuwa. Ya buɗe mashaya, ya yi aure… Amma ba zai iya mantawa da abin da ya yi ba. Yana rayuwa cikin tsoron kada 'yan sanda su kama shi kuma makwabtansa suna mamakin abin da ya faru a baya… Shin mutum zai iya manta da abin da ya faru a baya kuma ya koma rayuwa ta yau da kullun?[1]

  1. 1.0 1.1 "Berlinale: 1993 Prize Winners". berlinale.de. Retrieved 2011-06-05.