Idrissa Ouédraogo
Idrissa Ouédraogo (21 ga watan Janairun shekara ta 1954 - 18 ga watan Fabrairu, 2018) ta kasance Mai shirya fim-finai ta Burkina Faso. Ayyukansa sau da yawa suna bincika rikici tsakanin rayuwar karkara da birni da al'ada da zamani a asalinsa Burkina Faso da sauran wurare a Afirka. An fi saninsa da fim ɗinsa mai suna Tilai, wanda ya lashe Grand Prix a bikin fina-finai na Cannes na 1990 da Samba Traoré (1993), wanda aka zaɓa don kyautar Silver Bear a bikin fina'a na duniya na Berlin na karo na 43.[1]
Rayuwa ta farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Idrissa Ouédraogo a Banfora, Upper Volta (yanzu Burkina Faso), a cikin shekara ta 1954. Ya girma a garin Ouahigouya a yankin arewacin ƙasarsa, kuma a shekarar 1976 an ba shi digiri na farko a fannin Arts. Don samun rayuwa mai inganci, iyayensa manoma sun tura shi zuwa Ouagadougou don ci gaba da ilimi, inda ya halarci Cibiyar Nazarin Fim ta Afirka (Institut Africain d'Etudes Cinématographiques) ya kammala karatunsa a 1981 tare da shaidar digiri na biyu (masters). Bayan ya yi karatu a Kyiv a cikin USSR ya koma Paris, inda ya kammala karatu daga Institut des hautes études cinématographiques (IDHEC) a 1985 tare da DEA daga Sorbonne.[2][3][4]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Gajerun Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Release year | Title |
---|---|
1981 | Pourquoi? (Why?) |
1981 | Poko |
1983 | Les Écuelles (The Platters) |
1983 | Les funérailles du Larle Naba (Larle Naba's Funeral) |
1984 | Ouagadougou, Ouaga deux roues (Ouagadougou, Ouaga Two Wheels) |
1984 | Issa le Tisserand (Issa the Weaver) |
1985 | Tenga |
1991 | Obi |
1994 | Afrique, mon Afrique (Africa, My Africa) |
1996 | Samba et Leuk le lièvra (Samba and Leuk the Rabbit) |
1994 | Gorki |
1997 | Les parias du cinéma (The Outcasts of Cinema) |
2001 | Scénarios du Sahel |
Source:[5] |
Fim
[gyara sashe | gyara masomin]Shekarar da aka saki fim | Suna |
---|---|
1987 | Yam Daabo (The Choice) |
1989 | Yaaba (Grandmother) |
1990 | Tilaï (The Law) |
1991 | Karim and Sala |
1993 | Samba Traoré |
1994 | Le cri du cœur (The Heart's Cry) |
1997 | Kini and Adams |
2003 | La colère des dieux (Anger of the Gods) |
2006 | Kato Kato |
Source:[6] |
Shirin Talabijin masu dogon zango
[gyara sashe | gyara masomin]- Entre l'arbre et l'ecorce (1999)[7]
- Kadi Jolie (2001)[8]
Segments
[gyara sashe | gyara masomin]- Lumière and Company (1995)[9]
- 11'09"01 September 11 (2002)[10]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Cinéma : le réalisateur burkinabè Idrissa Ouedraogo est mort Archived 2018-02-18 at the Wayback Machine (in French)
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedafricultures
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedLeaders Afrique
- ↑ "About the director – Biography: Idrissa Ouedraogo". africanfilmny.org. Archived from the original on 21 October 2016. Retrieved 20 October 2016.
- ↑ Les cinémas d'Afrique: dictionnaire [Cinemas of Africa: a dictionary]. KARTHALA Editions. 2000. pp. 373–375. ISBN 9782845860605. Archived from the original on 2018-02-24.
- ↑ Armes, Roy (2008). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage [Dictionary of African filmmakers of feature films]. KARTHALA Editions. pp. 169–170. ISBN 9782845869585. Archived from the original on 2018-02-24.
- ↑ McCluskey, Audrey T. (2007). Frame by Frame III: A Filmography of the African Diasporan Image, 1994-2004. Indiana University Press. p. 238. ISBN 9780253348296. Archived from the original on 2018-02-24.
- ↑ "Burkina Faso: mort du cinéaste Idrissa Ouédraogo". RFI. 18 February 2018. Archived from the original on 24 February 2018. Retrieved 24 February 2018.
- ↑ Betz, Mark (2009). Beyond the Subtitle: Remapping European Art Cinema. University of Minnesota Press. p. 267. ISBN 9780816640355. Archived from the original on 2018-02-24.
- ↑ Dixon, Wheeler W. (2004). Film and Television After 9/11. SIU Press. p. 4. ISBN 9780809325566. Archived from the original on 2018-02-24.
Hanyoyin Hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Wikimedia Commons on Idrissa Ouédraogo
- Idrissa Ouédraogo on IMDb
- Senses of Cinema: Great Directors Critical Database
- Ouédraogo on Kini and Adams
- Film references
- Idrissa Ouedraogo Archived 2017-04-25 at the Wayback Machine at Culturebase.com