Samia Akario
Appearance
Samia Akario | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Chefchaouen (en) , 28 Mayu 1972 (52 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Moroccan Darija (en) |
Karatu | |
Makaranta | Institut supérieur d'art dramatique et d'animation culturelle (en) |
Harsuna |
Larabci Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, darakta, ɗan wasan kwaikwayo, marubin wasannin kwaykwayo, mai gabatarwa a talabijin da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm0015095 |
Samia Akario (Larabci: سامية أقريو) (28 Mayu 1972) ta kasance yar'fim din Morocco ce kuma darekta. Yar'asalin Jihar Chefchaouen, Morocco.[1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Samia Akariou an haife ta a shekarar 1972 acikin garin Chefchaouen, ƙasar Morocco. Ta kammala karatu daga Higher Institute of Dramatic Arts and Cultural Activities (ISADAC) da kuma Higher National Drama Paris Conservatoire.
Ta fara aikin ta ne a tiyata da fitowa acikin ƙananan shirye-shirye, sannan ta koma sinama acikin film (Lalla Hobbi) Mohamed Abderrahman Tazi wanda ya kaita zuwa ga wajen alumma. Ta fito a fim tare da Farida Belyazid, Friends Yesterday na Hassan Benjelloun da Ali, Rabiaa da wasu. Ahmed Boulane.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Maroc: "Bnat Lalla Mennana" - Chapeau bas à toute l'équipe d'une série marocaine pas comme les autres - allAfrica.com". AllAfrica.com (in French). Retrieved 5 March 2016.CS1 maint: unrecognized language (link)
Hadin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Samia Akario on IMDb