Jump to content

Samuel Lino

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Samuel Lino
Rayuwa
Cikakken suna Samuel Dias Lino
Haihuwa Santo André (en) Fassara, 23 Disamba 1999 (26 shekaru)
ƙasa Brazil
Harshen uwa Portuguese language
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
São Bernardo Futebol Clube (mul) Fassara2017-201960
Gil Vicente F.C. (en) Fassara2019-20228723
  Valencia CF2022-2023386
  Atlético Madrid2022-2025657
  Clube de Regatas do Flamengo (en) Fassara2025-4510
  Kungiyar kwallon kafa ta kasa ta Brazil2025-10
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 16
Tsayi 1.78 m
IMDb nm15058594

Samuel Dias Lino (an haife shi ranar 23 ga watan Disamba 1999) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan wiki ko na baya don ƙungiyar La Liga Atlético Madrid.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.