Sani Ahmad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sani Ahmad mawaki ne na Wakokin soyayyah a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood, yayi Wakokin da dama masu Dadi , Kuma Yana cikin mawakan da ake ji dasu Kuma ake yayin wakar su a masana antar.[1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Cikakken sunan sa shine sani Ahmad , beta aure ba Kuma beda budurwan be haihu ba, fitaccen mawaki ne na Afropop a Nijeriya, tauraron Dan arewa ne a masana antar fim ta Hausa.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://m.youtube.com/watch?v=BrFlVR6HU_M
  2. https://manuniya.com/2022/12/10/cikakken-tarihin-sani-ahmad/