Sani Mu'azu
Sani Mu'azu jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ya shahara ya daukaka a Shirin fim din tashar Arewa 24 mai suna KWANA CASA'IN, inda ya fito a suna Bawa Mai kada , gwamnan jihar alfawa, har ya zama tsohon gwamnan. Fim din shi ya haskaka shi a idon duniya.yanayin fina finan kasasashen waje ya fito a fina finai da dama a shekara ta alif ɗari tara da casa'in 1990.[1]
Tarihin
[gyara sashe | gyara masomin]Cikakken sunan sa kenan sani mu'azu fitaccen jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood. Haifafffen [[Jihar Filato ne garin Jos, an haife shi a ranar 2 ga watan mayu shekarar 1960. Jarumi ne Kuma furodusa sannan Yana aiki a matsayin media consultant na SOWETO. Fina finan shi na kasar wajen
- Mister Johnson(directed by Bruce beresford a shekarar 1990)[2]
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]sani yayi karatun jarida ne wato (mass communication) a Jami'ar Jos. Ya cigaba da karatun shi a (Nigerian institute of journalism (NIJ) , Wanda ke garin Lagos sannan Yana da Karatun difloma a bangaren (cinematography ) a makarantar digital film production new York film academy a garin new York a kasar India . sannan shine president na (motion pictures practitioners association of Nigeria ).
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- https://www.blueprint.ng/i-co-founded-the-first-independent-film-production-coy-in-1990-sani-muazu/
- https://ng.opera.news/ng/en/entertainment/d473b9fadef1be14a638e71513854651 Archived 2023-07-31 at the Wayback Machine
- https://mybiohub.com/2020/02/sani-muazu.html/
- https://keninfo.com.ng/2020/09/05/sani-muazu-biography-and-net-worth/
- https://www.stage32.com/profile/588494/about
- ↑ https://www.blueprint.ng/i-co-founded-the-first-independent-film-production-coy-in-1990-sani-muazu/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.