Sani Sabulu
Appearance
Sani Sabulu | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Sani Sabulu Shahararen mawaki ne mai salon Magana a harshen Hausa cikin kidan Kalangu.
Asali
[gyara sashe | gyara masomin]Alhaji Sani Sabulu dai dan asalin Kanoma ne da ya ke a cikin karamar hukumar Maru dake yankin jahar Zamfara].
Wakoki
[gyara sashe | gyara masomin]Kaɗan daga cikin wakokin mariganyi Alhaji Sani Sabulu. Sune kamar haka:
- Yau da gobe gonar Allah.
- Mai dadiro.
- Duniya shiga dakin mota.
- Lokaci, da sauransu.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Alhaji Sani Sabulu Kanoma yana da matansa guda 4 sun haɗa da; Masa'uda, da Hajara, da kuma Amina Miskili
Yaran Alhaji Sani Sabulu Kanoma yana da yara kaman haka, zainabu abu.