Kalangu
Appearance
Kalangu sana'a ce da aka gada tun iyaye da kakanni musamman a ƙasar Hausa. Kalangu musamman anayinta a lokutan bukukuwa kamar bikin:
- Bikin Aure
- Bikin suna
- Bikin Sallah
- Bikin kama kifi
- Wajen Farauta
- Bikin kamun kifi
- Bikin samun ƴanci
- Bikin zagayowar shekara
Yadda ake gudanar da kalangu a kasar Hausa
[gyara sashe | gyara masomin]Ana kiran makadin dashi da tawagarsa domin suzo su nishaɗantar da masu kallo, ayi rawa ayi ihu
Sunayen Kalangu
[gyara sashe | gyara masomin]- Ganga
- Kalangu
- Tama
- Tamma
- Dondo
- [1]Odondo
- Doodo
- Tamanin
- Dan Karbi
- Igba
- Lunna
- Donno
Tarihin Kalangu
[gyara sashe | gyara masomin]Kalangu yana da dadadden tahiri kuma ya samo asaline Africa ta kudu tun zamanin kaka da kakanni. Ya samo asali daga mutanen Bono, Hausa, Yaruba da masarautan Ghana.