Sansanin Fredensborg
Sansanin Fredensborg | |
---|---|
![]() | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana |
Yankuna na Ghana | Yankin Greater Accra |
Gundumomin Ghana | Ningo-Prampram District (en) ![]() |
Coordinates | 5°45′00″N 0°11′00″E / 5.75°N 0.1833°E |
![]() | |
Heritage | |
|
Sansanin Fredensborg yana kusa da Tekun Guinea, a Yankin Greater Accra a Tsohon Ningo kuma an gina shi a shekarar alif dubu daya da dari bakwai da talatin da hudu 1734.[1] An yi amfani da sansanin Danish-Norwegian a matsayin tashar cinikin bayi. Koyaya, tare da soke cinikin bayi, ba da daɗewa ba ya lalace kamar yadda a cikin 1835 mutum ɗaya kacal ya tsaya a cikin sansanin 'don kiyaye tutar'.
Fredensborg ya kasance cikin rugujewar lokacin da aka mika shi ga Turawan Burtaniya a ranar 8 ga Maris 1850, tare da sauran kadarorin Danish.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Fort Fredensborg, Old Ningo". Ghana Museums. Retrieved 28 September 2016.