Sardauna Memorial Stadium
Appearance
| Sardauna Memorial Stadium | |
|---|---|
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jihar Zamfara |
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Gusau |
| Coordinates | 12°09′51″N 6°40′06″E / 12.164072°N 6.668454°E |
![]() | |
| History and use | |
| Maximum capacity (en) | 5,000 |
|
| |
Filin wasa na tunawa da Sardauna, filin wasa ne da ake amfani da shi a Gusau, Jihar Zamfara, Najeriya . A halin yanzu ana amfani da shi mafi yawa don wasan ƙwallon ƙafa kuma filin wasa ne na Zamfara United FC na gasar Premier ta Najeriya . Filin wasan yana ɗaukar mutane 5,000.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
