Saudatu Bungudu
Appearance
26 ga Yuli, 2007 - 29 Oktoba 2008 ← Maryam Ciroma - Salamatu Hussaini Suleiman → | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Bungudu, 15 ga Janairu, 1942 (84 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||
Saudatu Usman Bungudu (an haifeta ranar 15 ga watan Janairu, shekara ta 1942) a Bungudu, Nijeriya. An nada ta Ministan Harkokin Mata da Ci gaban Tattalin Arzikin Najeriya a watan Yulin shekara ta 2007. An sauke ta daga mukaminta a ranar 29 ga watan Oktoba shekara ta 2008 a cikin garambawul a majalisar ministoci.
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Ta kammala karatun ta ne a jami’ar Uthman dan Fodiyo kafin ta fara zama kwamishina a harkokin mata da yara a jihar ta Zamfara sannan daga baya ta zama ministar tarayya.