Sawsan Badar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sawsan Badar
Rayuwa
Cikakken suna سوزان أحمد بدر الدين أبو طالب
Haihuwa Kairo, 25 Satumba 1957 (66 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Karatu
Makaranta Higher Institute of Theatrical Arts (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm0046217

Susan Badr ( Larabci: سوسن بدر‎, mai laƙabi: Nefertiti na Cinema na Masar;[1] an haife a ranar 25 ga watan Satumba, 1959) 'yar wasan kwaikwayo ce ta film, stage da talabijin. Ta sami lambar yabo mafi kyawun 'yar wasan kwaikwayo a bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Alkahira karo na 34.[2] Ta taka rawar Mishaal bint Fahd bin Mohammed Al Saud, Gimbiya Saudi da aka kashe bisa laifin zina tare da masoyinta, a cikin fim ɗin 1980, Death of a Princess. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Egypt's Cinema's Nefertiti". Al-Sharq Al-Awsat. Archived from the original on 2013-12-30. Retrieved 2024-02-28.
  2. "Egypt sweeps top awards at Cairo International Film Festival". Daily News Egypt. Archived from the original on 2012-03-11. Retrieved 2024-02-28.
  3. Egyptian Actress Suzanne Taleb Plays An Executed Saudi Princess—and Pays a Price of Her Own, People, 12 May 1980