Sharon Fonn
Appearance
Sharon Fonn | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1958 (65/66 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Witwatersrand |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Malami da public health (en) |
Employers |
Jami'ar Witwatersrand University of Gothenburg (en) (1 ga Afirilu, 2021 - 31 ga Maris, 2026) |
Kyaututtuka |
Sharon Fonn Farfesa ce ta Afirka ta Kudu a fannin Kiwon Lafiyar Jama'a a Jami'ar Witwatersrand. Ayyukanta suna mai da hankali ne kan ciwon daji na mahaifa, tsarin kiwon lafiya da haɓaka ƙarfin Afirka da binciken lafiyar jama'a.
Sana'a da tasiri
[gyara sashe | gyara masomin]Fonn ta yi aiki a matsayin shugabar Jami'ar Witwatersrand Makarantar Kiwon Lafiyar Jama'a daga shekarun 2003 zuwa 2011.[1] Ita memba ce a Kwalejin Kimiyya ta Afirka ta Kudu.[2] Farfesa Fonn ta taimaka wajen kafa bincike mafi daɗewa a Afirka game da yara tun daga haihuwa.[3] Ta wallafa muƙaloli a game da kimiyya sama da guda 50. [4]
Kyaututtuka da karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Ta samu digiri na girmamawa a Sahlgrenska Academy.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Sharon Fonn, Co-Director » Consortium for Advanced Research & Training in Africa". Consortium for Advanced Research & Training in Africa (in Turanci). Archived from the original on 2017-12-31. Retrieved 2017-12-30.
- ↑ "Members". www.assaf.org.za (in Turanci). Retrieved 2017-12-30.
- ↑ Fonn, S.; de Beer, M.; Kgamphe, S.; McIntyre, J.; Cameron, N.; Padayachee, G. N.; Wagstaff, L.; Zitha, D. (1991-04-20). "'Birth to Ten'--pilot studies to test the feasibility of a birth cohort study investigating the effects of urbanisation in South Africa". South African Medical Journal = Suid-Afrikaanse Tydskrif vir Geneeskunde. 79 (8): 449–454. ISSN 0256-9574. PMID 2020885.
- ↑ USA, Gov. "NCBI - Fonn S author search", PubMed, Baltimore, 30 December shekarar 2017.
- ↑ Svahn, Krister (2016-08-16). "Research news". Göteborgs universitet (in Turanci). Retrieved 2017-12-30.