Shehu Salihu Muhammad
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Shehu Salihu Muhammad Farfesa ne na Kimiyya ta Siyasa a Jami'ar Usman Danfodio, Sokoto, ya yi aiki a matsayin Mataimakin Shugaban Jami'ar Umaru Musa Yar'adua tun daga 2023.[1]