Sheikh Abubakr Ahmad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Sheikh Abubakr Ahmad
Sheikh Abubakr receiving an Award by OIC Today.jpg
10. Grand Mufti of India (en) Fassara

24 ga Faburairu, 2019 -
Akhtar Raza Khan (en) Fassara
Election: Grand Mufti election, 2019 (en) Fassara
Grand Mufti (en) Fassara

24 ga Faburairu, 2019 - no value
Akhtar Raza Khan (en) Fassara
Election: Grand Mufti election, 2019 (en) Fassara
president (en) Fassara


general secretary (en) Fassara


shugaban jami'a


president (en) Fassara


shugaba

Rayuwa
Cikakken suna Aboobacker da أبوبكر
Haihuwa Kanthapuram (en) Fassara, 22 ga Maris, 1931 (90 shekaru)
ƙasa Indiya
British India (en) Fassara
Dominion of India (en) Fassara
Yan'uwa
Yara
Yan'uwa
Karatu
Makaranta Baqiyat Salihat Arabic College (en) Fassara
Harsuna Larabci
Harshen Hindu
Urdu
Malayalam (en) Fassara
Tamil (en) Fassara
Kannada (en) Fassara
Indian English (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Grand Mufti (en) Fassara, shugaban jami'a da president (en) Fassara
Employers Markaz (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Office of the Grand Mufti (en) Fassara
Markaz (en) Fassara
All India Sunni Jamiyyathul Ulama (en) Fassara
Royal Aal al-Bayt Institute for Islamic Thought (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
sheikhabubakrahmad.com

Sheikh Abubakr Ahmad (an haife shi a 22 ga Maris 1939; wanda aka fi sani da Kāntapuraṃ Ě.pi. Abūbakkar Musliyār ) Babban Mufti ne na Indiya. Shine Shugaban Ƙungiyar musulinci ta Indiya, Wanda ya kafa kuma Shugabar Jamia Markaz da kuma Babban Sakatare na Dukan Jami’ar Sunni Jamiyyathul Ulama.

Ra'ayoyin addini da zamantakewa[gyara sashe | Gyara masomin]

A watan Agustan 2014, ya yi Allah wadai da tsattsauran ra'ayin addinin Islama yana mai cewa "Ƙungiyoyin masu tayar da kayar baya kamar kungiyar IS (IS) na ƙoƙarin bata sunan wani addini da ke da'awar zaman lafiya da haƙuri da juna."

A watan Nuwamba 2015, yayi tsokaci game da daidaiton jinsi yana mai cewa mata ba zasu taɓa zama daidai da maza ba

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]