Shibiri
Appearance
Shibiri | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Shibiri ko Shibiri Ekunpa birni ne, da ke a cikin ƙaramar hukumar Ojo a Jihar Legas, Nijeriya.[1] Basaraken gargajiya ke mulki, lambar sa ta ZIP code ta Shibiri ita ce 102111.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.