Shinga, Jihar Jigawa
Shinga, Jihar Jigawa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Shinga gari ne, da ke a Jihar Jigawa a ƙasar Najeriya.[1] Garin yana cikin Ƙaramar Hukumar Hadejia. Yana a bakin wani rafi na kogin Jadejia.[2]
Bayanan kula[gyara sashe | gyara masomin]
Coordinates: 12°22′47″N 10°12′20″E / 12.37972°N 10.20556°E