Shirley Itumeleng Tiny Segokgo
Appearance
| |||||
| Rayuwa | |||||
| ƙasa | Botswana | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna |
Turanci Harshen Tswana | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Addini | Kiristanci | ||||

Shirley Iumeleng Tiny Segokgo 'yar siyasa ce daga Botswana.[1] Ita 'yar majalisar dokokin ƙasar Botswana ce kuma mamba ce a kungiyar mata. Segokgo kuma memba ce ta Majalisar Pan-African Parliament.[2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan majalisar Pan-African
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ List of Members of the Pan African Parliament (March 15, 2004) Archived 18 Mayu 2011 at the Wayback Machine
- ↑ List of Members of the Pan African Parliament (March 15, 2004) Archived 18 Mayu 2011 at the Wayback Machine