Jump to content

Shuaibu Babas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shuaibu Babas
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Shuaibu Babas ɗan siyasan Najeriya ne wanda a halin yanzu yake wakiltar mazaɓar Fufore/Gurin a majalisar dokokin jihar Adamawa. [1] [2]

  1. Ochetenwu, Jim (2022-08-08). "Adamawa APC Assembly member, Shuaibu Babas defects to PDP". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. Nation, The (2022-08-17). "Lawmaker defects to PDP in Adamawa". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.