Jump to content

Sinqua Walls

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sinqua Walls
Rayuwa
Haihuwa Louisiana, 6 ga Afirilu, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta University of San Francisco (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm2344310

Sinqua Walls (an haife shi ranar 6 ga watan Afrilu, 1985) ɗan wasan kwaikwayo ɗan Amurka ne wanda aka sani da fitowa a cikin "Power", "Friday night Lights", "The secret Life of the American teenager" da kuma " American soul".

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]