Slim Chaker
Appearance
|
| |||||||
12 Satumba 2017 - 8 Oktoba 2017 ← Samira Merai - Mohamed Trabelsi (en)
6 ga Faburairu, 2015 - 27 ga Augusta, 2016 ← Hakim Ben Hammouda (en)
1 ga Yuli, 2011 - 24 Disamba 2011 | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Haihuwa |
Sfax (en) | ||||||
| ƙasa | Tunisiya | ||||||
| Mutuwa |
Military hospital of Tunis (en) | ||||||
| Makwanci |
Jellaz cemetery (en) | ||||||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) | ||||||
| Ƴan uwa | |||||||
| Mahaifi | Mohamed Chaker | ||||||
| Karatu | |||||||
| Makaranta |
Normal Higher School of Tunis (en) Mediterranean School of Business (en) | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
| Imani | |||||||
| Addini | Musulunci | ||||||
| Jam'iyar siyasa |
Call for Tunisia (en) | ||||||
Slim Chaker (24 ga Agustan shekarar 1961 - 8 ga Oktoban shekarata 2017) ɗan siyasan Tunusiya ne wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Lafiya daga watan Satumba, 12 zuwa 8 ga Oktoba, 2017 kafin rasuwarsa. Memba ne na Nidaa Tounes, ya kasance ministan Matasa da Wasanni daga 1 ga Yuli, zuwa 24 ga Disamba, 2011, a cikin gwamnatin Beji Caid Essebsi . Ya kuma rike Ministan matasa a kasar Tunusiya.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Shi ne Ministan Matasa da Wasanni daga Yuli zuwa Disamban shekarar 2011, a cikin gwamnatin Béji Caïd Essebsi . Ya zama memba na Nidaa Tounes, ya kasance Ministan Kudi a gwamnatin Habib Essid daga watan Fabrairun shekarar 2015 zuwa Agusta 2016 kuma a takaice Ministan Lafiya na Tunusiya a gwamnatin Youssef Chahed daga Satumba 2017 zuwa mutuwarsa.