Sofia Hublitz
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Richmond (mul) ![]() |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm6019117 |
Sofia Hublitz (An haife ta ranar 1 ga watan Yuni, 1999) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Amurka. Anfi saninta a rawar da ta taka a matsayin Charlotte Birde a wasan kwaikwayo mai dogon zango na laifuka na tashar Netflix mai suna Ozark (daga 2017 - 2022).
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Hublitz ranar daya ga watan Yuni ta shekarar alif dubu biyu a garin Richmond dake jahar Virginia.