Jump to content

Soheir Ramzi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Soheir Ramzi
Rayuwa
Cikakken suna سهير محمد عبد السلام نوح
Haihuwa Port Said (en) Fassara, 2 ga Maris, 1949 (77 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Ƴan uwa
Mahaifiya Doria Ahmed
Abokiyar zama Farouk El-Fishawy  1990)
Khalid bin Sa'ud Al Sa'ud (en) Fassara
Helmy Bakr (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a jarumi da flight attendant (en) Fassara
Muhimman ayyuka Chitchat on the Nile (en) Fassara
The Guilty (en) Fassara
As Not to Fly the Smoke (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm1728831
soheir ramzy

Soheir Ramzi (Larabci; an haife ta ranar 3 ga watan Maris, shekarar 1950)[1] ƴar wasan kwaikwayo ce ta kasar Masar.

Rayuwa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

Soheir Mohamed Abdelsalam Ramzi an haife ta a ranar 3 ga watan Maris 1950 a Port Said, Mahaifiyarta ita ce Dorreya Ahmed wacce ita ma ƴar wasan kwaikwayo ce.

Farkon bayyanar Ramzi a cikin shirin fina-finai lokacin da take kimanin shekaru shida, ta hanyar fitowa a fim ɗin "Sahefet Sawaba" a 1956, amma ta yanke shawarar dakatar da ita. Ta yi aiki a matsayin mai karɓar baƙuncin baƙi.

Ramzi (hagu) da Shams al-Baroudi a cikin 1970s
  • 2006 Habeeb El roh (miniseries)
  • 1993 A Citizen Under Investigation
  • 1993 Aqwa Al Rejal (a matsayin Aliyah)
  • 1991 Forbidden wife (as Suham)
  • 1990 The Servant (a matsayin Soheir Ramzy)
  • 1988 The Devil lines (a matsayin Najwa)
  • 1987 El Badron (a matsayin Roqaya)
  • 1987 El Kharteet (a matsayin Warda)
  • 1986 Time of Love (a matsayin Badreya)
  • 1984 The Lost plane (a matsayin Soheir Ramzy)
  • 1984 The Guard dogs
  • 1984 As Not to Fly the Smoke (a matsayin Saneya)
  • 1982 The Trail (as Salwa)
  • 1980 The girls what want (a matsayin Layla)
  • 1980 Not Demons not Angels (a matsayin Kawthar)
  • 1980 Man lost his mind (a matsayin Suzy)
  • 1978 A Woman Is a Woman
  • 1977 Where Will You Run? (a matsayin Sohier Ramzy)
  • 1977 With my love and misses (a matsayin Nadiah)
  • 1976 Rehlat Al-Ayyam (a matsayin Yasmeen)
  • 1976 Al karawan have lips (as Soheir Ramzy)
  • 1976 A World of Chirldren (a matsayin Nadia)
  • 1976 Wa Belwaleden Ehsana (a matsayin Lola)
  • 1975 A Girl Named Mahmoud (a matsayin Hamida/Mahmoud)
  • 1975 Mamnou Fi Laylat El-Dokhla (a matsayin Mona)
  • 1975 Al Mothneboon (as Sanaa Kamel)
  • 1974 24 Saa'a Hob (as Mona)
  • 1973 Al-mokhadeun (as Soheir Ramzy)
  • 1972 The World in the Year 2000 (a matsayin Sohier Ramzy)
  • 1971 Danger life (as Soheir Ramzy)
  • 1971 Pleasure and Suffering (a matsayin Ilham)
  • 1971 Chitchat on the Nile (a matsayin Layla)
  • 1969 Al-Raqam Al-Maghool (miniseries)
  • 1956 Sahefet Sawabeq
  1. "جريدة الراي - فوانيس رمضان - سهير رمزي قليل من الحب كثير من". 2013-10-17. Archived from the original on 2013-10-17. Retrieved 2020-07-09.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]