Jump to content

Solomon Ilori

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Solomon Ilori
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 1935 (88/89 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Sana'a
Sana'a jazz musician (en) Fassara da mai rubuta waka
Artistic movement highlife (en) Fassara
Jadawalin Kiɗa Blue Note (en) Fassara

Solomon Gbadegesin Ilori (an haife shi a shekarar 1934) ɗan ƙasar Najeriya ne mai kiɗa ko Makaɗi, kuma mawaƙi wanda ya yi ƙaura izuwa birnin New York a shekarar 1958 daga nan ya yi haɗin gwiwa da mawaƙan jazz irin su Art Blakey da Harry Belafonte kafin ya yi wakar albam ɗin sa na farko na Blue Note Records a shekara ta 1963.[1]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Solomon Gbadegesin Ilori a Najeriya danginsa na kade-kade, kuma tun yana yaro ya koyi buga ganguna, Jita da Sarewa.[2] Ya koma Amurka a 1958.

A matsayin Jagora

[gyara sashe | gyara masomin]

A matsayin mataimaki

[gyara sashe | gyara masomin]

Tare da Art Blakey

  1. May, C. African High Life All About Jazz Review accessed January 31, 2011
  2. "Solomon Ilori", Keep (It) Swinging, July 19, 2007.