Jump to content

Stéphane Badul

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Stéphane Badul
Rayuwa
Haihuwa Moris, 3 ga Faburairu, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Moris
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS de Vacoas-Phoenix (en) Fassara2004-2007
  Mauritius men's national football team (en) Fassara2007-
Petite Rivière Noire SC (en) Fassara2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Stéphane Badul
  • Stéphane Badul
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3

Stéphane Badul (An haife shi a ranar 3 ga watan Fabrairu 1983) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Mauritius wanda a halin yanzu yana taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Petite Rivière Noire SC a cikin Mauritius League a matsayin ɗan wasan tsakiya.[1]

Babbar sana'a

[gyara sashe | gyara masomin]

Badul ya taka leda a kungiyoyi da yawa a Mauritius, ciki har da ASVP da Petite Rivière Noire SC, kulob dinsa na yanzu.[2]

A lokacin 2011 Mauritian League, ASPL 2000 ya zargi Badul da taka leda a kulob din Petite Rivière Noire SC ba bisa ka'ida ba saboda tara katin rawaya (yellow card). MFA ta duba lamarin inda ta dakatar da Badul daga shiga harkokin kwallon kafa na cikin gida na tsawon watanni 6. [3]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Badul ya wakilci Mauritius tun a shekarar 2007.

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Stéphane Badul Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Stéphane Badul at National-Football-Teams.com
  3. Badul Suspension[permanent dead link]