Stanley Gumut
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Country for sport (en) | Najeriya |
| Suna |
Stanley (mul) |
| Shekarun haihuwa | 21 ga Faburairu, 1986 |
| Wurin haihuwa | Jos |
| Sana'a |
basketball player (en) |
| Matsayin daya buga/kware a ƙungiya |
small forward (en) |
| Wasa | Kwallon kwando |
| Participant in (en) |
2006 Commonwealth Games (en) |
Stanley Gumut (an haife shi ranar 21 ga watan Fabrairun 1986) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Najeriya. Shi ɗan asalin garin Jos ne na jihar Filato. [1] Yana da 6 ft. 6 in. (1.98m) tsayi 210 lb. (95 kg) harbi mai tsaro - ƙaramin gaba.
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya
[gyara sashe | gyara masomin]Gumut ya taka leda a duniya tare da manyan ƴan wasan ƙwallon kwando ta Najeriya. Ya buga wasa da Najeriya a gasar cin kofin Afrika ta FIBA a shekarar 2007, 2011 da 2013 .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Stanley Gumut Archived 2012-05-29 at the Wayback Machine FIBA profile, Libya 2009.