Jump to content

Stanley Ohajuruka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Stanley Ohajuruka
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Stanley U. Ohajuruka ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi wa'adi biyu kuma shi ne shugaban majalisar dokokin jihar Abia. [1] [2]

Aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ohajuruka ya wakilci mazaɓar Ikwuano, Umuahia North, da Umuahia ta kudu na jihar Abia a majalisar tarayya ta 6 a matsayin ɗan majalisar wakilai. [3] Samuel Ifeanyi Onuigbo ne ya gaje shi a wannan matsayi. Haka kuma an naɗa shi mukaddashin gwamnan jihar Abia a wani lokaci a rayuwarsa ta siyasa. [4] [5]

A watan Disambar 2024, Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Ohajuruka a matsayin Babban Daraktan Kuɗi a Hukumar Raya Kudu maso Gabas (SEDC). [6] [7]

  1. Emeruwa, Chijindu (2018-05-08). "No factions in Abia APC - Former Reps member, Ohajuruka". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  2. Reporter, Our (2024-12-25). "Setting facts straight on Southeast Development Commission". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  3. "Ex-Tinubu's Campaigner Faults Criticisms Against SEDC Appointments – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-12-29.
  4. Appolos, Christian (2023-10-25). "Ohajuruka cautions minister against distracting Deputy Speaker, Kalu". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
  5. "Nigeria: Abia Speaker Becomes Acting Governor".
  6. "Kalu Applauds President Tinubu's Strategic SEDC Board Appointments – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2024-12-09. Retrieved 2024-12-29.
  7. Chibundu, Janefrances (2024-12-07). "Tinubu replaces SEDC chairman, directors -- less than 24 hours after appointment". TheCable (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.