Stephanie Kalu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Stephanie Kalu
Rayuwa
Haihuwa Texas, 8 Mayu 1993 (30 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Stephanie Kalu (an haife ta a 8 ga Mayu 1993) haifaffiyar Amurika ce ƴar asalin Najeriya wanda ta ƙware a cikin tseren mita 100, mita 200 da mita 4 x 100 . Ta wakilci Nijeriya a tarurruka da dama da suka hada da 2012 World Junior Championship in Athletics, 2013 Summer Universiade da 2013 World Championship in Athletics . Haka kuma za ta fafata a Gasar Cin Kofin Duniya ta 2015 yayin wakiltar Najeriya.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Natalia Ramirez (6 May 2014). "From high school celebrity, to collegiate inspiration". The Daily Campus. Retrieved 14 August 2015.
  2. Channels Television (4 August 2015). "Okagbare To Lead Nigeria's Team To IAAF World Athletics Championships". Channels TV. Retrieved 13 August 2015.