Stephen Macht
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Philadelphia, 1 Mayu 1942 (83 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Ƴan uwa | |
| Yara |
view
|
| Karatu | |
| Makaranta |
Dartmouth College (en) Indiana University (mul) Tufts University (en) London Academy of Music and Dramatic Art (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
stage actor (en) |
| IMDb | nm0532685 |
| stephenmacht.org | |
Stephen Robert Macht (haihuwa: 1 ga Mayu 1942) dan wasan kwaikwayo na talabijin da kuma fim na Amurka.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Macht a Philadelphia dake jahar Pennsylvania, iyayenshi yahudawa ne, mahaifiyarta Janette, mahaifinshi kuma Jerome Irving Macht.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.