Stephen Tyrone Williams
Appearance
Stephen Tyrone Williams | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tarayyar Amurka, 1982 (41/42 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, stage actor (en) da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm2637959 |
Stephen Tyrone Williams (an haife shi a shekara ta 1982) ɗan wasan kwaikwayo ne ɗan ƙasar Amurka wanda aka fi sani dalilin fina-finai da ma jerin shirye-shiryen talabijin masu dogon zango kamar The Knick, Da Sweet Blood of Jesus,[1] Elementary da Phil Spector.[2]
Williams kuma ɗan wasan kwaikwayo ne wanda aka sani da irin wannan wasan kwaikwayo kamar Athol Fugard 's My Children! My Africa![3] da Broadway (farkon fim ɗin sa), Lucky Guy.[4]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Fim
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Suna | Matsayi | Bayani |
---|---|---|---|
2009 | Crush | Cameron | |
2010 | Children of God | Romeo Fernander | |
2011 | Restless City | Kareem | |
2012 | Greetings from Tim Buckley | Carter | |
2014 | Da Sweet Blood of Jesus | Dr. Hess Greene |
Telebijin
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Suna | Matsayi | Bayani |
---|---|---|---|
2012 | Unforgettable | David Jacobs | Episode: "Blind Alleys" |
2013 | Phil Spector | Producer | Television film |
2013 | Conversations w/My Ex | Josh | 2 episodes |
2013 | Person of Interest | Joseph Kent | Episode: "Razgovor" |
2013, 2014 | Elementary | Randy | 2 episodes |
2014 | The Knick | Dr. Moses Williams | Episode: "Get the Rope" |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Review: 'Da Sweet Blood of Jesus,' Spike Lee's Vampire Movie". The New York Times. 13 February 2015.
- ↑ "Stephen T. Williams - About This Person - Movies & TV - NYTimes.com". The New York Times. 2015-02-15. Archived from the original on 15 February 2015. Retrieved 2022-06-18.
- ↑ "Caught in the Prison That Is Their Country". The New York Times. 24 May 2012.
- ↑ "Stephen Tyrone Williams on Making Broadway Magic with Tom Hanks and Getting 'Primal' in Lucky Guy". Broadway.com.