Steven Alzate
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
London Borough of Camden (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Kolombiya Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 177 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||
Steven Alzate (an haife shi a ranar 8 ga watan Satumbar shekara ta 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke buga wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar gasar firimiya rukunin kwararu na biyu da kungiyar Hull City da kuma ƙungiyar ƙwallon kafa ta ƙasar Colombia .
Ayyukansa na kungiya
[gyara sashe | gyara masomin]Leyton Orient
[gyara sashe | gyara masomin]Alzate ya fara buga gasar kwallon kafa a matsayin Wanda ya maye gurbin Sandro Semedo bayan hutun rabin lokaci a nasarar da suka samu akan kungiyar Gabas daci 4-1 a filin wasa na Stevenage a ranar 28 ga watan Fabrairu 2017. Ya zira kwallayen sa farko a wasan da buga bayan na farko,inda sukayi nasara daci 4-0 ga kungiyar Newport County a ranar 4 ga watan Maris 2017.