Jump to content

Struggle in the Pier (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Struggle in the Pier (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1956
Asalin suna صراع فى المينا
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara da crime film (en) Fassara
During 100 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Youssef Chahine (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Youssef Chahine (en) Fassara
'yan wasa
External links

Sira` Fi al-Mina ,( Larabci: صراع في الميناء‎ , English:, amma kuma mai suna Dark Waters an sake sunan daga baya, French: Les Eaux Noires) fim ne na soyayya / laifi / wasan kwaikwayo na ƙasar Masar na 1956 wanda fitaccen darektan fina-finan Masar Youssef Chahine ya bada. Shirin ya hada da Jarumi Omar Sharif, Ahmed Ramzy, da Faten Hamama.

Fim ɗin na bayani ne a tashar jiragen ruwa a Alexandria kuma yana mai da hankali kan rayuwar wasu ma'aikatan jirgin ruwa. Hamidah (Faten Hamama) tana aiki a cikin jirgin ruwa kuma tana shirin auren,ɗan uwanta mai suna Ragab (Omar Sharif), amma Ragab ya tilasta masa barin hakan a tsawon lokaci mai tsawo. Yana cikin tafiya Hamidah ta fara soyayya da Mamduh wani attajiri. Ragab ya dawo shekaru uku bayan ya same ta a cikin dangantaka da wani. Yayi mata faɗa ya sake samun soyayyar ta ya aureta.

Ƴan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Faten Hamama a matsayin Hamidah
  • Omar Sharif Ragab
  • Ferdoos Mohammed a matsayin mahaifiyar Ragab
  • Ahmed Ramzy a matsayin Mamdouh
  • Hussein Riad a matsayin mahaifin Mamdouh
  • Tawfik Aldikn a matsayin GM
  • "Film summary" (in Arabic). Faten Hamama's official site. Retrieved 2007-01-31.CS1 maint: unrecognized language (link)

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]