Subira (fim, 2018)
Appearance
Subira (fim, 2018) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2018 |
Asalin harshe | Harshen Swahili |
Ƙasar asali | Kenya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 99 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ravneet "Sippy" Chadha (en) |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Subira fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar 2018 na Kenya wanda Ravneet Sippy Chadha ya bayar da umarnin shirin. An zaɓi fim din azaman Mafi kyawun Fim ɗin Fim na Duniya a Kyautar Kwalejin Kwalejin na 92, amman haƙa bata cimma ruwa ba-(fim din bai lashe kyautar ba).[1]
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Brenda Wairimu a matsayin Subira
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Subira is Kenya's official submission for the 92nd Academy Awards in the Best International Film category". Kenya Film Commission. 16 September 2019. Archived from the original on 30 October 2019. Retrieved 16 September 2019.