Suleymane Aw

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Suleymane Aw
Rayuwa
Haihuwa Guinguinéo (en) Fassara, 5 ga Afirilu, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
K.A.S. Eupen (en) Fassara-
Gil Vicente F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Mai buga baya

Souleymane Aw (an haife shi 5 ga watan Afrilun 1999) ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Senegal, Aw ya fara buga wasan ƙwallon ƙafa na matasa a Kwalejin Aspire a ƙasarsa. Ya sanya hannu kan kwangilar ƙwararru tare da Eupen a cikin watan Yunin 2017.

A ranar 14 ga watan Agustan 2019, ya koma kulob ɗin Faransa Béziers.

Ƙasashen Duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Ya wakilci ƙasarsa a gasar cin kofin duniya na U-20 na 2017, 2017 FIFA U-20 World Cup, 2019 Africa U-20 Cup of Nations da 2019 FIFA U-20 World Cup .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]