Sunan Abu Dawood

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Sunan Abu Dawood
سنن أبي داود.jpg
Asali
Mawallafi Abu Dawood
Characteristics
Harshe Larabci
Description
Ɓangaren Kutub al-Sittah

Sunan Abu Dawood ( larabci : سنن أبي داود) ɗayan Kutub al-Sittah (manyan litattafan hadisai shida

). Abu Dawood ne ya tattara shi. Ahlussunna suna daukar wannan tarin a matsayin na hudu aƙkarfin manyan tarin hadisai shida.[1][2][3]

Cikakkun bayanai[gyara sashe | Gyara masomin]

Abu Dawud ya tattara hadisi 500,000, amma ya hada da 4,800 kawai a cikin wannan tarin. Abu Dawood ya kwashe shekaru 20 yana tattara hadisan.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Sunan Abi Dawud - Sunnah.com - Sayings and Teachings of Prophet Muhammad (صلى الله عليه و سلم)". sunnah.com. horizontal tab character in |title= at position 19 (help)
  2. Brown, Jonathan (5 June 2007). "The Canonization of Al-Bukh?r? and Muslim: The Formation and Function of the Sunn? ?ad?th Canon". BRILL – via Google Books.
  3. "Various Issues About Hadiths". www.abc.se.