Sunan Abu Dawood
Appearance
Sunan Abu Dawood | |
---|---|
Asali | |
Mawallafi | Abu Dawood |
Asalin suna | سنن أبي داود |
Characteristics | |
Harshe | Larabci |
Description | |
Ɓangaren | Kutub al-Sittah |
Sunan Abu Dawood ( larabci : سنن أبي داود) ɗayan Kutub al-Sittah (manyan litattafan hadisai shida
). Abu Dawood ne ya tattara shi. Ahlussunna suna daukar wannan tarin a matsayin na hudu aƙkarfin manyan tarin hadisai shida.[1][2][3]
Cikakkun bayanai
[gyara sashe | gyara masomin]Abu Dawud ya tattara hadisi 500,000, amma ya hada da 4,800 kawai a cikin wannan tarin. Abu Dawood ya kwashe shekaru 20 yana tattara hadisan.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Sunan Abi Dawud - Sunnah.com - Sayings and Teachings of Prophet Muhammad (صلى الله عليه و سلم)". sunnah.com. horizontal tab character in
|title=
at position 19 (help) - ↑ Brown, Jonathan (5 June 2007). "The Canonization of Al-Bukh?r? and Muslim: The Formation and Function of the Sunn? ?ad?th Canon". BRILL – via Google Books.
- ↑ "Various Issues About Hadiths". www.abc.se.