Jump to content

Sung Kang

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sung Kang
Rayuwa
Haihuwa Gainesville (en) Fassara, 8 ga Afirilu, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm0437646

Sung-Ho Kang (an haife shi ranar 8 ga watan Afrilu, 1972) ɗan wasan kwaikwayo ne na Amurika. Babban shirin fim ɗinsa na farko shine da ya taka rawa a matsayin Han Lue a cikin shirin fim na Fast & Furious, rawar da ya fara takawa a Better Luck Tomorrow (2002). Kang ya kuma fito a matsayin John Mak a cikin jerin shirin talabijin na Power.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.