Sung kang

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sung kang
Rayuwa
Haihuwa Gainesville (en) Fassara, 8 ga Afirilu, 1972 (51 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm0437646

Sung kang[1]

Sung-Ho Kang (an haife shi Afrilu 8, shekarar 1972) ɗan wasan Amurka ne. Babban aikinsa na farko shine Han Lue a cikin Fast & Furious faranci, rawar da ya fara takawa a Better Luck Tomorrow (2002). Kang ya kuma buga John Mak a cikin jerin talabijin na Power.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Sung_Kang