Tabi‘ al-Tabi‘in

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tabi‘ al-Tabi‘in
human social group (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na malamin addini
Mabiyi Tabi'un

Tābi‘ al-Tābi'in (larabci|تابع التابعين) itace karnin dasuka biyo bayan Tabi'ai a Musulunci. Ahlus-Sunnah Muslimai naganin sune mafiya kyawun al'umma a doron duniya, dasu tareda Tābi'ai da Sahabbai.[1]

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]