Tabkin Malawi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tabkin Malawi
Otter Point, Cape Maclear (Malawi).jpg
General information
Elevation above sea level 474 m
Length 570 km
Width 75 km
Area 29,600 km²
Vertical depth 704 m
Volume 8,400,000 hm³
Geography
Geographic coordinate system 12°11′00″S 34°22′00″E / 12.183333333333°S 34.366666666667°E / -12.183333333333; 34.366666666667Coordinates: 12°11′00″S 34°22′00″E / 12.183333333333°S 34.366666666667°E / -12.183333333333; 34.366666666667
Part of Lake Malawi National Park Translate
African Great Lakes Translate
Country Malawi, Mozambik da Tanzaniya
Hydrography
Tributary
Lake inflows
Lake outflow Shire River Translate
Watershed area 6,593 km²
Drainage basin Zambezi Basin Translate

Tabkin Malawi, Anfi saninsa da Tabkin Nyasa a kasar Tanzania da kuma Lago Niassa a kasar Mozambique, nadaga cikin Manyan Tabkunan Afirka kuma itace tabki a mafi kudancin East African Rift system, tana nan ne a tsakanin kasar Malawi, Mozambique da Tanzania.

Itace tabki Mafi girma na hudu mai ruwa maikyau a duniya a fadi da cika, na tara mafi girman tabki a duniya wuri fadi da tsawo, kuma na uku da nabiyu a girma da zurfi a nahiyar Afirka. Tabkin Malawi na dauke da nau'ukan kifaye daban-daban fiye da kowane tabki a duniya,[1] wadanda a kalla yana dauke da nau'uka 700 na cichlids.[2] Bangaren tabkin na Mozambique gwamnatin kasar ta kebeshi a matsayin wurin Adana a ranar 10 ga watan Yunin, 2011,[3] A kasar Malawi bangaren tasu na cikin Lake Malawi National Park.[1]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Protected Areas Programme". United Nations Environment Programme, World Conservation Monitoring Centre, UNESCO. October 1995. Archived from the original on 2008-05-11. Retrieved 2008-06-26. 
  2. Turner, Seehausen, Knight, Allender, and Robinson (2001). "How many species of cichlid fishes are there in African lakes?" Molecular Ecology 10: 793–806.
  3. WWF (10 June 2011). "Mozambique’s Lake Niassa declared reserve and Ramsar site" Retrieved 17 July 2014.