Jump to content

Tafawa Balewa (Nijeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Balewa
Tafawa Balewa

Wuri
Map
 9°48′N 9°36′E / 9.8°N 9.6°E / 9.8; 9.6
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Bauchi
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Dinner_in_Honor_of_President_Kennedy,_Given_by_Abubakar_Tafawa_Balewa,_Prime_Minister_of_Nigeria_(03)
Abubakar_Tafawa_Balewa_Stadium_Bauchi_Gate
Abubakar_Tafawa_Balewa_Stadium_Bauchi_Building

Tafawa Balewa Karamar hukuma ce a Kudancin jihar Bauchi a arewacin Najeriya. Hed kwatarta tana cikin garin Tafawa Balewa.

Tarihi Gellel tafawa balewa

[gyara sashe | gyara masomin]

tafawa balewa ndum ngellel koboigel asalu e nder kalmaji didi "tafadi" "baleri"

Sanannen mazauna

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi,

Abubakar Tafawa Balewa a watan Disamba 1912 a kauyen Tafawa Balewa[1].

Yanayi (Climate)

[gyara sashe | gyara masomin]