Tafkin Higa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Tafkin Higa
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 261 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 13°36′49″N 0°43′18″E / 13.613622°N 0.721664°E / 13.613622; 0.721664
Kasa Burkina Faso

Tafkin Higa wani karamin tafki ne a gabashin Burkina Faso, kusa da iyaka da Nijar.[1] Yana zubowa cikin kogin Babangou wanda ya ratsa cikin Nijar.[2] Yana da fadin hekta 228. [3] Yana kwance a tsayin mita 271 (ƙafa 889).[4] A cikin shekarar 2009 an haɗa wurin da ke kusa da tafkin Higa a cikin Jerin wuraren dausayi na Ramsar na mahimmanci a duniya (List of Ramsar wetlands of international importance).[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Lac Higa" . Ramsar Sites Information Service . Retrieved 25 April 2018.
  2. Mepham, Robert; R. H. Hughes; J. S. Hughes (1992). A directory of African wetlands . IUCN . p. 316. ISBN 2-88032-949-3 .
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Mepham
  4. "Burkina Faso Lakes" . Index Mundi. 2006. Retrieved 13 March 2010.
  5. Kibata, Cynthia (1 October 2009). "Twelve new Ramsar sites in Burkina Faso" . Ramsar Convention . Retrieved 13 March 2010.